Buy Data & Airtime
At Cheap Prices
Experience automated top-up for MTN, Airtel, Glo, and 9mobile. Instant data delivery, cable TV subscriptions, electricity bills payment, and exam PINs with maximum security.
Instant Cashback Promo!
Samun wani kaso na kudi (Cashback) a duk lokacin da ka gudanar da kowace irin transaction a shafinmu.
Download BBSUB Mobile App
Ji dadin yin transactions cikin sauri tare da Android APK / Playstore.
MTN 1GB SME
Valid for 30 Days
Airtel 2GB CG
Valid for 30 Days
API Documentation
Haɗa tsarin mu na siyar da Data da Airtime cikin sauƙi a cikin website ko app ɗinka ta amfani da ingantaccen API ɗinmu.
Sauri da Aminci (High Uptime)
API ɗinmu yana aiki ne a kowane lokaci (24/7) ba tare da matsala ba, tare da bada amsa cikin dakikoki kaɗan.
Cikakken Documentation
Mun rubuta bayanan yadda zaka yi integration a duk wani harshe na programming kamar PHP, Python, Node.js da sauransu.
Automatic Webhooks
Samun sanarwa kai tsaye (Webhooks) a duk lokacin da transaction ta yi nasara ko ta samu matsala.
{
"network": "01",
"mobile_number": "08012345678",
"plan": "101",
"request_id": "BBSUB2026..."
}
{
"status": "success",
"message": "Data transfer successful",
"balance": "₦45,200.00"
}
Kake son a maka Naku Website ɗin na VTU?
Muna gina cikakken Automated VTU Website da sunan kasuwancin ku (Brand Name da Logo naku). Za ka iya siyar wa da abokan cinikinka data, airtime, da biyan kudin wuta a karkashin sunanka ko kamfaninka!
Office Address
Zadawa Galadima Street, Misau Local Government, Bauchi State, Nigeria.
Email Support
support@bbsub.store
info@bbsub.store